https://ha.wikipedia.org/wiki/Fari
HA.WIKIPEDIA.ORG
Fari Fari dai nau'i ne na kala dake banbanta launi, shi dai fari ana nufin abu mai haske wanda hasken da ya haskaka sosai. A wata hausar kuma fari yana nufin rashin ruwan sama wanda ke shafar gonaki. Gona tayi fari ta kone.
Ma'anar Fari
A duk lokacin da ake ce ga wani abu fari to zamu ga ana kyautata zato akan shi kuma hana san abun saboda hakan ya samo asali ne tun daga na'uin kalar ta fari da ake ganin ta da kyau.
Abubuwa farare
1.Tantabara
2.Takarda
3.Alli
Da dai sauran su.
Manazarta
0 Parts
1 Vue