KOWA url: https://searcheng.in/e/z/baj4ri
Contributor
Become a Contributor
  • https://ha.wikipedia.org/wiki/So
    So
    So tabbas kalmar So nada wata So,nada wata daraja da baiwa wadda ta dade tana bawa malaman soyayya wahala bayyana ta ga dalili kuwa,shine:- Sabanin ra'ayoyin da ake samu daga bangarori dabam dabam na mallaman soyayya ko kuma ince masana soyayya a takaice. Hakan yasa ma'anar So tazo da bayanai dabam dabam, inda wannan dalilin yasa masu karatun littafan soyayya suka kasa gane ainihin ma'anar So. Koda yake So yazo da ma'anoni dabam dabam. Amma zamu iya cewa ma'anar so itace tsananin kauna da bukatar kusantar wani mutum. So", wata iska ce mai yawo wanda babu wani dan adam ko dabba da bai shake ta ba. Kusan ince so hantsi ne leka gidan kowa.Kuma So tsurone, hakana yayi daidai da fadar wani marubuci inda yace"So yakan tsuro har yayi saiwoyinsa a cikin zuciyar masoya, saboda haka idan aka tunbudo shi, shi ma sai ya tunbuko zuciyar. Saboda haka sai in ba'ayi sa'a ba sai a rasa Rai. Sannan Kuma bai kyale kowa ba, ba babba ba, ba yaro ba, ba mutum ba, ba aljani, ba dabba ba kai har tsuntsaye na soyayya!. So yana da hadari idan ba'a yi shi da hankali ba. Ga wasu kirarin So: 1. Soyayya ruwan Zuma 2. So gubace 3. So yayi Kama da Madara 4. So mai hana ganin laifi 5. So ginshikin...
    HA.WIKIPEDIA.ORG
    Similar Pages
    17 الوسوم 0 المشاركات
  • https://ha.wikipedia.org/wiki/Marubuci
    Marubuci
    Marubuci masu rubuce rubucen tarihin tari akan tarihi, littattafai, da wake. Tarihi. Marubuta. Wasu nau'ikan mutane ne wadandan suke nazari da binciken rayuwa, da halayyar jama'ar da suke zaune tare da su, sannan kuma su dabbaka rubutukan su domin fayyace ainahin daidaitacciyar hanya wacce kowa ya kamata yayi. Marubuta suna da wata baiwa da Allah ya basu, wacce da itane suke iya tsara maganganun da zasu nusar da makarancin rubutun nasu illar wani abu da yayi masa karan tsaye a zuciya. marubuci yakan yi tunani irin na mutane da dama, walau bai taba rayuwa a cikin su ba, ko kuma akasin haka. Marubuci wani madubi ne mai dauke da majigin nazarto wani abu da zai faru ko kuma ya taba faruwa a wani karni na can baya. Littattafai. Shahararrun marubuta. Bibiliyo....
    HA.WIKIPEDIA.ORG
    Similar Pages
    13 الوسوم 0 المشاركات
Contributor
Become a Contributor

Please Wait....

Password Copied!

Please Wait....